Maiduguri
Bayan Buhari ya zargi shugabannin jahar Borno da gaza ba gwamnatinsa hadin kai wajen yaki da ta'addanci a yankin arewa maso gabas, wata kungiya ta yi zargin cewa gwamnan jahar da hadimansa ma na da tambayoyin amsawa kan haka.
Kungiyar gwamnonin Najeriya ta yaba ma gwamnan jahar Borno, Babagana Umara Zulum, kan kira ga sauya salon tsaron kasar baki dayanta.
Fadar shugaban kasa ta yi martani a kan ihun da wasu mutane suka yiwa shugaban kasa Muhammnadu Buhari a lokacin da ya kai ziyarar jaje a garin Maiduguri, babbar birnin jahar Borno.
Gwamna Babagana Umara Zulum na jahar Borno ya bayyana cewa akwai bukatar a sauya salon yakin da ake da yan ta’addan Boko Haram a kasar.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo kasar bayan halartan taron AU na 33 a kasar Habasha. Shugaba Buhari, ya taso daga Addis Abba sannan a yanzun nan ya sauka a Maidururi, babbar birnin jahar Borno.
A cikin wani jawabi da kakakin shugaban kasa, Garba Shehu, ya fitar ranar Litinin a Abuja Buhari ya Alla-wadai da harin da kungiyar Boko Haram ta kai a kan matafiya, 'farar hula', a kusa da Maiduguri. An kashe kusan mutane 30 yayi
Rahotanni sun kawo cewa an ba haziki Abba Kyari, babban jami’in dan sanda day a kware wajen kama masu laifi da kuma warware manyan shari’ar ta’addanci da dama sarauta a Maiduguri.
Shugaban kungiyar mazauna garin Chibok da ke jihar Borno mai suna Dauda Iliya wanda aka fi sani da ‘Kibaku’ ya bayyana cewa, a ranar 14 ga watan Janairu na 2016 ne shugaban kasa yayi wa iyayen ‘yan matan da aka sace jaje...
Sheikh Ibrahim Saleh ne ya bayyana a na daya a ilimin hadisi a nahiyar Afirka, amma na biyu a fadin duniya baki daya. Malamin masani ne babba a ilimin hadisi a wannan zamani. Sheikh Ibrahim Saleh asalin dan Kanem-Bornu ne...
Maiduguri
Samu kari