Maiduguri

Sojoji sun harba wa mayakan Boko Haram Bam, 7 sun mutu
Breaking
Sojoji sun harba wa mayakan Boko Haram Bam, 7 sun mutu
Labarai
daga  Mudathir Ishaq

Rundunar sojin Najeriya, ta sanar da cewa, 'yan ta'adda 7 ne suka kurmushe sakamakon bam din da ya tashi dasu. Rundunar sojin ne suka dasa abun mai fashewa a dajin Lamba da ke kan titin Jakana-Mainok dake Barno. Shugaban yada laba