Maiduguri
Sheikh Ibrahim Saleh ne ya bayyana a na daya a ilimin hadisi a nahiyar Afirka, amma na biyu a fadin duniya baki daya. Malamin masani ne babba a ilimin hadisi a wannan zamani. Sheikh Ibrahim Saleh asalin dan Kanem-Bornu ne...
Kungiyar Boko Haram dake biyayya ga kungiyar ta’addanci ta duniya, ISIS, watau ISWAP ta kashe wasu zaratan dakarun Sojin Najeriya guda uku tare da kwace motocin yaki guda biyu a wani hari da suka kai ma Sojoji a ranar Juma’a.
Dan majalisa mai wakiltan Borno ta Kudu a majalisar dokokin tarayya, Sanata Ali Ndume, ya koka kan halin da ake ciki a arewa maso gabas cewa abubuwa na kara tabarbarewa a kullu yaumin.
Wani matashi kirista mai suna Abraham Amuta wanda mayakan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ta yi garkuwa dashi tsawon watanni 10 ya watsa ma masu kokarin ceto shi kasa a ido, inda ya bayyana musu ya gwammace ya cigaba da zama da
Wata karamar yarinya yar shekara 12 ta tashi bamabamai a cikin wata makarantar Islamiyya a jahar Borno, wanda ya yi sanadiyyar mutuwar kananan yara maza guda uku, tare da raunata wasu mutane hudu.
Wasu mayakan kungiyar ta’addanci ta Boko Haram ta kai mummunan hari a kan hanyar Maiduguri zuwa Damaturu inda suka tare wata mota dake dauke da fasinjoji, suka yi ma guda uku daga cikinsu yankan rago.
Shugaban hafsan soji, Laftanal Janar Tukur Buratai a ranar Talata, 28 ga watan Janairu, ya sake bude babban hanyar Maiduguri-Damboa bayan rundunar soji ta rufe shi saboda rashin tsaro.
Kwamandan atisayen 'Ofireshon Lafiya Dole', Manjo Janar Olusegun Adeniyi, ya ankarar da direbobi da sauran masu ababen hawa a kan shigayen tsare ababen hawa na bogi da 'yan Boko Haram suke saka wa a kan hanyar Damataru zuwa Maidug
Rahotanni sun kawo cewa Jama’a da dama na tserewa daga gidajensu sakamakon hare-haren yan ta’addan Boko Haram a hanyar babban titin Maiduguri/Damaturu.
Maiduguri
Samu kari