Maiduguri
Dakarun sojin Najeriya sun halaka mayakan Boko Haram masu tarin yawa da kayan aikinsu a harin da rundunar Operation Lafiya Dole ta kai Mina kusa da Gulumba.
A cikin wata sanarwa da ministan sufurin jiragen sama, Hadi Sirika, ya fitar da yammacin ranar Laraba, ya ce jirage za su fara tashi da sauka a iya cikin gida N
A cikin wani jawabi mai dauke da sa hannun Isa Gusau, ma'aikacin sashen watsa labarai a gidan gwamnatin Borno, gwamnan jihar, Farfesa Babagana Umar Zulum, ya sa
Arangama tsakanin sojojin da tawagar kwamitin yaki da korona a jihar Borno ta jawo asarar ran direban kwamitin tare da raunata wasu mutane da dama da suka hada
Mayakan sun nunawa jami'an tsaron gwamnatin fin karfi, inda suka kashe a kalla sojoji 20 tare da shafe kusan sa'a uku suna cin karensu babu babbaka a garin. Maj
'Yan bindigar da ake zargin mayakan ta'addancin Boko Haram ne a halin yanzu sun kaii hari kananan hukumomi biyu na jihar Borno a lokaci daya, majiyar jami'a.
Da yake magana ranar Laraba, Sanata Lawan ya bayyana cewa yanzu kungiyar ta hada mambobi daga kasashe da addinai daban - daban, kamar yadda kafar watsa labarai
Daya daga cikin wadanda suka ga yadda 'yan Boko Haram suka halaka jama'a a kauyen Faduma Kolomdi da ke karamar hukumar Gubio ta jihar Borno a ranar Talata.
"Ni a wurina babu wata matsala idan an mayar da aikin majalisa na wucin gadi da za a ke yi lokaci zuwa lokaci tunda dai a halin yanzu ma bama zama fiye da sau
Maiduguri
Samu kari