Tukur Buratai
An soki yadda aka nada shugabannin tsaro ba tare da akwai Sojan Ibo ba. Manyan Ibo da Kungiyoyin suna ganin nadin da aka yi ya nuna son kan shugaban Najeriya.
Janar Tukur Buratai ya taba tsige wanda zai maye gurbinsa a COAS, shekarun baya. An taba tsige Janar Attahiru Ibrahim a kan rikicin Boko Haram shekarun baya.
Garba Shehu ya maidawa masu kiran a sauke hafsun sojojin kasa martani. Shehu ya fadi abin da ya hana Buhari ya tsige Buratai da sauran Hafsun Sojojin kasa.
Shugaban rundunar sojin kasan Najeriya, Laftanal Janar Tukur Buratai a ranar Litinin ya sanar da sabbin kananan sojojin da ake horarwa cewa su shirya tafiya daj
Babban hafsan sojojin kasa na Najeriya, Laftanar Tukur Buratai, ya ce rundunar sojoji zata kunyatta 'yan Boko Haram da Kungiyar States for West African Province
Dakarun Operation Lafiya Dole sun yi wa Mayakan Boko Haram barin wuta Sambisa. Jiragen Sojojin Najeriya sun yi ta’adi a tsakiyar dajin Sambisa da ke Borno.
Mun fahimci cewa maganganun Kashim Shettima sun jawo kungiyar Abokan Buhari ta na zargin shi da laifi, an ce tsohon Gwamnan ya na yunkurin kitsa juyin-mulki.
Babban hafsan sojojin kasa na Najeriya, Lt Janar Tukur Buratai ya ziyarci gonarsa da ke babban titin Keffi zuwa Abuja a Jihar Nasarawa inda ya dauki hotuna da w
Bayan Janar John Irefin ya kamu da cutar COVID-19. An yi wa manyan Sojoji 417 gwaji, an samu 25 da Coronavirus a Najeriya. Yanzu haka duk sun killace kansu.
Tukur Buratai
Samu kari