
Tukur Buratai







Bayan an yi wa mutane fiye da 40 yankan rago, Kungiya ta bukaci ayi waje da Shugabannin hafsun sojoji. An dade ana rokon Muhammadu Buhari ya sauya hafsun sojoji

Sauran wadanda mai korafin ya ambata a cikin takardar shigar da kara sun hada da, babban hafsan rundar soji; Laftanal Janar Tukur Buratai, shugaban rundunar tsa

Rundunar sojojin Najeriya ta jaddada cewa dakarunta za su ci gaba da jajircewa da biyayya ga gwamnatin Shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da kare damokradiyya.

COAS Janar Tukur Buratai ya umarci dukkanin manyan Sojojin Najeriya su bayyana kadarorinsu. Shugaban hafsun sojan ya bayyana wannan ne a jiya a garin Abuja.

Manyan kwamandojin rundunar sojin Najeriya, janarori da shugaban rundunar, Tukur Buratai, na cikin wata ganawa a hedkwatar tsaro kan halin da kasar ke ciki.

A ranar Litinin, sojoji su ka bada sanarwar gagarumar nasara a yakin ta’addanci a Chadi. Sama da ‘Yan ta’addan Boko Haram da ISWAP sun mika wuya kwanan nan.

Kungiyoyi 23 sun ce Allan-barin sai an tsige duka Hafsun Sojojin Najeriya. Vanguard ta ce gamayyar kungiyoyin su na rokon a canza Hafsun Sojoji, a nada Matasa.

COAS, Janar Tukur Buratai ya yi magana a kan harin da Boko Haram su ka taba kai masa, ya bada labarin yadda Janar Lamidi Adeosun ya masa rana a dajin Borno.

Janar Enenche ya yi wa dakarun rundunar soji tunin cewa sun yi rantsuwa a kan cewa za su kasance ma su biyayya da mika kai ga kasa da kuma shugabn kasa wanda ke
Tukur Buratai
Samu kari