Labaran Soyayya
Wata budurwa mai suna Fatima Isma'il ta bukaci kotu da ta karbo mata N180,000 da ta arawa tsohon saurayinta Abubakar Shu'aibu amma yayi mirsisi ya ki biyanta.
Wani magidanci ya shiga tashin hankali yayin da ya dauko karuwa zai yi lalata da ita, ta sace wani sarkin sarkan kwal mai darajar Naira miliyan shida a gidan.
Wata mata ta kama mijinta yayin da yake tsaka da yin lalata da kanwarta, wacce aka ce saura watanni uku kacal ta yi aure. Matar ta fadi matakin da ta dauka.
Wata mata ta yada bidiyon yadda mijinta ya yi kora kunya da hauka yayin da ta kama shi hannu dumu-dumu yana cin abinci bayan da ya dauki azumi tare da ita.
Wata mata mai suna Addah da ta taba auren maza biyu kuma ta haifa yara bakwai ta bayyana yadda tayi gam da katar ta samu hamshakin mai kudi da za ta auraa.
Wani matashin saurayi ya ji ba dadi yayin da budurwarsa ta ba shi labarin cewa ta sake ɗaukar juna biyu watanni hudu kacal bayan ta haifa masa ɗiya mace. A
Wani magadanci ya yiwa diyarsa gwajin DNA a sirrince. Ya dade yana shakka a kanta don haka yake son kore duk shakkunsa a kanta. Ya tabbata ba shine ubanta ba.
Wani nago ya fasa aure ana tsaka da shagalin aurensa da amaryarsa bayan wani abokinsa ya kyankyasa masa cewa amaryarsa taje yi wa tsohon saurayinta bankwana.
Wata budurwa mai halin dattako ta kwace motar da ta ba saurayinta a yayin da suke soyayya bayan shekaru 2 da suka rabu, Ta ga muguwar kazanta cikin motaar.
Labaran Soyayya
Samu kari