Labaran Soyayya
Wata kyakwayar matar aure ta wallafa bidiyon mijinta yana yi musu girki a gida. Matar ta ce galibin lokuta shine ya ke girki a gidan akasin wasu al'adun duniya.
Wani saurayi bakar fata ya tafi har kasar Poland don haduwa da masoyiyarsa farar fata bayan shekaru 2 suna soyayya ta yanar gizo. Bidiyon haduwarsu ya kayatar.
Wata matashiyar matar aure ta kirkiri rawar wata waƙa a gaban mijinta don kawai kar ta barshi ya huta a gida, bidiyon ya ja hankalin mutane da dama a Tiktok.
Wata budurwa yar shekara 34 mai suna Zuku ta bada labarin yadda ta biya wa kanta sadakin aure bayan sun shafe shekara tara suna soyayya da saurayinta a garinsu.
A yau ne aka ji labari Shugaban IPAC na reshen Jihar Nasarawa, Hon. Cletus Ogah ya fitar da jawabi da ya ji tsageru sun yi wa wani 'Dan APC tsirara a taro.
Wata mata ta bidiyonta ya kara'de shafin tik-tik, tayi tattaki tun daga 'kasar waje dan ganin saurayinta wanda yake dan Nigeria kuma yake da siffar tsayi..
Budurwa Rebecca ta kasance mai tsantsaini tare da kiyaye cewa ba zata taba kwanciya da namijin da bata aura ba. Tace wannan yasa samarin shahoo ke gudunta.
Wata budurwa ta fusata da yadda wata kawarta ta dauki wata babbar kyauta ta ba saurayinta. Wannan lamari ya ba da mamaki, jama'a da dama a kafar sada zumunta.
Wani bidiyo da aka wallafa a shafin TikTok ya ja hankalin mutanen ganin yadda wani mai siyar da Ice Crem ya dankara da gudu ya bi wata budurwa da ta gayyace shi
Labaran Soyayya
Samu kari