Lionel Messi
A Ranar Alhamis, Dan wasa Luis Suarez ya bayyana wulakancin da ya sha har ya sharba kuka a Barcelona. Suarez ya fallasa yadda aka yi masa korar kare a Satumba.
Lionel Messi ya soki Barcelona a takardar da ya aikawa Suarez dazu. Bisa dukkan alamu Lionel Messi bai ji dadin yadda Luis Suarez ya tashi daga Barcelona ba.
Luis Suarez ya bar Barcelona, ya koma Kungiyar Atletico Madrid. ‘Dan wasan mai shekara 33 ya bar Barcelona da kwallaye 198, hakan ya sa ya zama na 2 a tarihin.
Dazu aka fitar da gwarzon ‘yan wasan bana, za a cire ‘dan wasa daya tsakanin Manul Neuer, Lewandoski da De Bruyne. ‘Yan wasan uku su ne su ke tashe a yanzu.
Yayin da ‘Dan wasan Real, Jovic ya huro wuta sai ya tashi daga Madrid, shi kuma Suarez zai koma kungiyar Abokan hamayya bayan zuwan Ronald Koeman Barcelona.
Tsohon Kocin Barcelona Quique Setien ya ce zai maka kungiya a gaban kotu. Kocin Barcelona wanda ya buga wasa 25, zai shiga Kotu a kan sallamar shi da aka yi.
‘Dan wasa Messi ya yi galaba a kan kamfanin Massi a shari’ar da su ke yi tun 2011. Alkali ya ba Mai rike da kambun Barcelona, Messi dama ya yi amfani da takensa
Za ku ji ‘Yan kwallon da su shiga littafin tarihin zura kwallo a zare. Akwai Ronaldo, Pele, har da su Didier Drogba, Robbie Keane, Neymar Jr., Zlatan Ibramovich
Juventus ta na neman Luis Suarez na Kungiyar Barcelona. Da alamu Juve za ta dauke fitaccen ‘Dan wasan gaban, ana rade-radin za a rika biyansa Biliyan biyar.
Lionel Messi
Samu kari