Auren jinsi
Ana ta cece-kuce kan zargin rattaba hannu da Gwamnatin Tarayya ta yi game da yarjejeniyar Samoa wanda ake zargin akwai auren jinsi a ciki da sauran abubuwa.
Dan majalisar wakilai mai wakiltar mazabar Sumaila/Takai a Kano, Rabiu Yusuf ya ce Najeriya na iya amincewa da yarjejeniyar Samoa bayan ta kafa wasu sharudda.
Matar da tasa a roƙi mijinta ya mayar da ita a Tafsirin 23 ga wata ya mayar da ita, Jabir Sani Maihula yayi jan hankali zuwa gare ta jiya bayan kammala Muhadara.
Bayan auren mata 3 a lokaci guda, magidanci yayi harin karo amare 3 a Najeriya. Babban burin Tersugh Aondona a duniya bai wuce matasa su haifi yara akalla 35.
A yau Alhamis ne majalisar kasar Girka za ta halasta auren jinsi da daukar rainon yara, wani gagarumin sauyi da gwamnati ta dauka duk da adawar Cocin Orthodox.
Hisbah za ta koyawa masu shakiyanci a Tik Tok darasi a Kano. Ganin duk wani nau’i na lallashi da jan hankali bai yi tasiri ba, Hisbah ta fara maka su a kotu.
Malam Ibrahim Khalil ya ce mafi ƙarancin sadaki a yanzu, Naira dubu ashirin, ₦20,000. Sai dai malamin bai kawo hujjojin yadda ya cin ma lissafin ba.
Kwanaki kusan biyar da aka ji ta fito a bidiyo tana wasu kalamai, Sadiya Marshall ta janye maganganun da ta yi a kan Layla Ali Othman da Abdulrasheed Maina.
Mijin Layla Ali Othman, Yusuf Adamu Gagdi, ya yi barazanar maka kawarta Sadiya Marshall a kotu saboda bata suna, a shafin X ya bayyana haka a ranar Litinin.
Auren jinsi
Samu kari