Jihar Legas
Wata mata mai suna Fatima Abdul Rahman 'yar kimanin shekaru 42 da haihuwa ta kashe kishiyarta mai suna Adizat Abdul Rahman wacce take ɗauke da juna biyu a Legas
Jami'ar jihar Legas ta yiwa dalibai gata yayin da ta kawo kekuna domin dalibai su ke hawa suna yawo a cikin jami'ar ba tare da wata matsala ta yawo ba a haraba.
Rukunin farko na motocin bas masu amfani da lantarki da aka shigo da su don saukaka sufuri a Lagas sun iso, Gwamna Sanwo-Olu ya saki hotuna a soshiyal midiya.
Rundunar yan sanda ta jihar Legas ta yi nasarar kama wani magidanci da matarsa kan zarginsu da garkuwa da kansu tare da neman fansar N5m don yan uwansu su biya.
Kisihi ya sanya wani matashi aikin dana sani yayin da aka daure shi shekaru bakwai a gidan yari saboda ya watsawa budurwarsa da daurayinta ruwan acid a Legas.
Babbar jam'iyyar adawa PDP ta yanke hukuncin dakatar da shugaban jam'iyya da mataimakinsa a jihar Legas domin su maida hankali kan kedi ɗin dake gaban Kotu.
Hukumar yaki da rashawa ta EFCC ta bayyana yadda ta gano ana sata a Najeriya ba tare da wasu manyan dalilai ba. Hukumar ta ce yawan gidajen Abuja na barayi ne.
Rahotanni sun tabbatar da aukuwar wani mummunan haɗarin mota a jihar Legas. Wasu motoci guda biyu ne dai suka yi taho mu gama da juna a safiyar ranar Laraba.
Rahoton da muke samo daga jihar Legas ya bayyana yadda wani mutum ya saci kudaden coci ya maida su nashi. An ba da belinsa kan wasu sharudda da aka ba shi.
Jihar Legas
Samu kari