Jihar Legas
An hangi Portable mai wakar zazoo ya shiga masallaci zai yi sallah bayan yan sanda sun bada belinsa. An tsare shi ne kan zarginsa da dukan wani yaronsa a Legas
Tsohon ministan sufurin jiragen sama a Najeriya, Osita Chidoka, ya yi babban rashi ranar Litinin da ta shiga, mahaifiyarsa ta rasu tana da shekaru 75 a duniya.
Yadda Zamfara da Legas Suka ja Ragamar Jihohin Najeriya Wajen Dogaro da Kai Hukumar Tace Jihohin Sune Sune Akan Gaba Wajen Samar Da Kudaden Shiga Na Cikin Gida
An kama Fredrick Nwajagu, Eze Ndigbo na Ajao da ke jihar Lagas, wanda aka gani a wani bidiyo da ya yadu yana barazanar kawo yan IPOB jihar ta kudu maso yamma.
Gwamnan jihar Legas ya tsallake kalubale yayin da INEC ta ba shi takardar shaidar lashe zaben gwamna da aka gudanar a jihar a makon da ya gabata, ga hotuna.
Wata mummunar gobara ta sake tashi a wata babbar kasuwa siyar da kayayyaki a jihar Legas. Gobarar ta laƙume shaguna da dama inda aka yi asarar miliyoyin naira.
Wata babban mota da ta dakko mutane da kaya daga Zaria a kan hanyarta na zuwa Legas ta yi hatsari a Etsu Woro a jihar Neja, mutum 24 sun mutu, wasu sun jikkata.
Mumman gobara ta tashi a shahararen kasuwar Balogun dake Legas Island, rahotanni sun bayyana cewa gobarar tayi barna a wani plaza da ake sayar da takalaman mata
Rahotanni sun nuna cewa an wayi gari da gawar ɗaya daga cikin masu neman tikitin takarat gwamna a inuwar Labour Party a jihar Imo, Humphrey Anumudu, a gidansa.
Jihar Legas
Samu kari