Jihar Legas
Kalaman kungiyar dattawan Arewa ba su yi wa Kwamitin Shugaban kasa a kan tsarin kudi da gyaran haraji dadi ba na cewa ba a zauna da su a kan kudirin haraji ba.
'Yan Najeriya sun shiga luguden lebe bayan ganin wata makaranta a Legas ana sayar da fom din firamare a kan kudi N2m. 'Yan kasa sun bayyana bin dake ransu.
Babban Limamin Cocin RCCG, Pastor Enoch Adeboye, ya musanta hoton da ake yaɗawa na fasahar AI da ya nuna shi a matsayin Alhaji inda ya ce ba gaskiya ba ne.
Daruruwan mutane ne suka yi dafifi domin gaishe da shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, bayan sallame Sallar Juma'a a babban masallacin jihar Legas.
Fitaccen Fasto a Najeriya, Abel Damina ya jawo ka-ce-na-ce bayan ya yi magana kan haramcin shan sigari ko giya a addinance inda ya ce ba zunubi ba ne ko kadan.
Gwamnan jihar Bauchi ya ce rasuwar da aka masa ta Hauwa Duguri ce ta hana shi zuwa gaisuwar sabuwar shekara gidan Bola Tinubu a 2025 ba sabanin haraji ba.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aika da sako ga gwamnonin jihohin Najeriya kan yancin cin gashin kan kananan hukumomi. Ya kwantar da hankalinsu.
Zainab Ado-Bayero ta yi barazanar kawo karshen rayuwarta sakamakon wahalar rayuwa da rashin tallafi tun bayan rasuwar mahaifinta, tsohon sarkin Kano.
Wani ibtila'in gobara ƴa afkawa caji ofis na ƴan sanda a jihar Legas, lamarin ya fara ne daga wata tanka da ke sauke man dizel a wani otal da ke kusa da ofishin.
Jihar Legas
Samu kari