Jihar Legas
Gwamnatin tarayya ta samu karbar bashin Dala miliyan 747 domin karasa wani sashe na aikin titin Legas-Calabar da aka fara. Ministan kudi ne ya bayyana haka.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa fitacciyar jarumar Nollywood ta bayyana irin jarabawar da ta hadu da ita bayan tashin gobara a ofishinta da ke Lagos.
Yayin da hadakar ADC ke kara karfi, Fasto Elijah Ayodele ya gargadi Tinubu kada ya dogara da karfinsa don komawa mulki a 2027, yana cewa kawancen daga Allah ne.
Kungiyar kare hakkin Musulmi, MURIC ta bukaci kafa kotunan Shari’a a jihohin Kudu maso Yamma da kuma ayyana ranar Juma’a ta zama hutu a Najeriya.
Sakataren riko na jam'iyyar ADC, Rauf Aregbesola ya yi jawabi yayin tarbar da aka masa a jihar Legas. Aregbesola ya ce ba za su yi fada da kowa ba a siyasance.
Mai martaba sarkin Kano na 16, Muhammadu Sanusi II ya bayyana cewa ya zama dole lauyoyi su koyi amfani da fasahar zamani idan suka son aikinsu ya tsira.
Mai Martaba Sarkin Kano na 16, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya samu damar yin jawabi a matsayin babban mako na musamman a taron kasuwanci na NBA-SBL.
Sarkin Ijora ya tuɓe rawanin hakimai shida saboda halartar taron siyasa ba izini ba, yana mai tabbatar da tsarin sarauta da kuma goyon bayan gwamnati mai ci.
Hukumar kula da kadarori ta Najeriya (AMCON) za ta cefanar da wasu manyan kadarori 10 a Legas, Abuja, Oyo, Filato, da kuma Rivers. Ana neman wadanda za su siya.
Jihar Legas
Samu kari