Illolin amfani da hodar Iblis ga lafiyar Dan Adam
A sakamakon sunadaran serotonin, norepinephrine da kuma dopamine da hodar iblis ta kunsa, ya sanya ta zamto shugabar miyagun kwayoyi da illolinta basu kidayuwa da karshe take kai mutum har kabari.
Legit.ng ta kawo muku jerin illoli da ke tafe tattare da masu amfani hodar iblis:
1.Daukewar sha'awar cin abinci
2. Karuwar bugun zuciya da ciwon hawan jini
3. Zautuwa da karuwar Numfashi
4. Juyewar kwayar idanu.
5. Rashin nutsuwa a cikin bacci.
6. Tashin zuciya
KARANTA KUMA: Masu garkuwa da mutane sun bukaci N1m akan uwargidan ma'aikacin INEC
7. Yawan mafarke-mafarke
8. Damuwa da rashin kwanciyar hankali
9. Matsalolin haihuwa ga mata da maza
10. Ciwon koda, kwakwalwa da gurbacewar hunhu.
LATSA WANNAN: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng