Kiwon Lafiya: Cututtuka takwas da karas yake kawarwa a jikin Dan Adam
A yau shafin Legit.ng ya leka fagen tsaron lafiya, inda binciken masana kiwon lafiya da kuma masana abinci wato nutritionists suka bankado yadda karas yake kara ingancin lafiya a jikin dan Adam.
Binciken ya bayyana cewa, bayan karin dandano da karas yake karawa abinci yana kuma kunshe da sunadaran antioxidants, beta-carotene, alpha-carotene, lutein, potassium, vitamin C, vitamin A, Fibre da Carotenoids.
A sakamakon wannan sunadarai da karas ya kunsa, ga cututtuka takwas da yake kawarwa:
1. Ciwon daji (kansa)
2. Cututtukan zuciya
3. Cututtukan baki da hakori
4. Ciwon hanta
KARANTA KUMA: Najeriya tayi asarar $1.45bn na ɗanyen man fetur a shekarar 2015
5. Inganta lafiyar fata
6. Ciwon ciki
7. Bugun Zuciya
8. Ciwon suga
LATSA WANNAN: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng