Lafiya Uwar Jiki
Gawayi (bakin gawayi) na daga cikin abubuwan da aka fi wulakantar a gidajen mu. Jama'a da dama sun dauka amfanin gawayi ya tsaya ga girki ne kawai. Sai dai gawayi na da amfani da yawa wajen inganta lafiyar jiki da tsaftace muhalli
Abinda ya fi muhimmanci wajen samar da nono mai yawa da inganci ga mace mai shayarwa ita ce irin abincin da macen ke ci, hakan yasa yau muka kawo muku wasu na'ikan abinda na gida Najeriya 6 da suka kara yawa da inganta ruwan nono
A yau kurda-kurda da kalacen rahotanni da suka danganci kiwon lafiya na jaridar NAIJ.com ya kawo ma ku wasu muhimman sirraka da man lemun tsami ya kunsa ga lafiyar dan Adam wajen inganta ta a sakamakon wasu sunadarai da ya kunsa.
Amosani ciwo ne da ke sanya fatar kai bushewa tare da kaikayi. Har yanzu masu binciken kimiyya da likitoci basu gano takamamen abinda ke janyo amosani ba amma akwai wasu abubuwa da ke sanya amosanin ya karu idan ba'a kiyaye ba.
Da sanadin jaridar Guardian, a yau kalace-kalacen mu ya bankado wasu muhimman tasirai gami da arzikin da Mai Duka ya sanya cikin Ganyen Mangwaro wadanda ke da matukar amfani ga lafiyar dan Adam wajen kawar da cututtuka da dama.
Sai dai dama Hausawa na cewa da magani a gonar yaro, amma bai sani ba, wannan ya sanya NAIJ.com kawo muku jerin amfanin cin fara ga jikin dan Adam, wanda aka gano bayan wani zuzzurfan bincike da masana daga jami’ar Wisconsin-Madis
A yau bankade-bankaden shafin jaridar NAIJ.com ya leka faggen kiwon lafiya inda ya yaso muku wasu muhimman amfani da tasirin ta'ammali da ruwan ɗumi ga lafiyar 'Dan Adam, inda yake kawar da wasu kwayoyin cututtuka daban-daban.
Wata mata ta kekasa kasa ta hana ayi wa diyar ta mai shekaru biyu a duniya maganin cutar daji da ta kama idonta na hagu, domin ta dinga samun sadaka da ita. Wata kungiyar taimakon kai da kai mai suna Global Initiative for Peace...
A ranar juma'ar nan ne hukumar yaki da sha da safarar miyagun kwayoyi (NDLEA), reshen jihar Kogi tace ta kama mutane 60 masu safarar miyagun kwayoyi da kuma kwayoyi masu nauyin kilogram 976.2, a tsakanin watan Afirilu da wata...
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari