Lafiya Uwar Jiki
Binciken manazartar kayan ci da sha wato Nutritionist ya tabbatar da cewa ta'ammali da tafarnuwa na da matukar amfani wajen inganta kiwon lafiyar dan Adam. Cikin alfanun cin tafarnuwa akwai kara karfin kuzari ga ma'aurata.
Da yawan mutane su na da masaniyar amfani gwanda ga lafiyar su sai dai 'yan kalilan ne suke da ilimi akan alfanin ganyen itaciyar Gwanda. Ganyen ya na dauke da sunadarai dake kawar da cututtuka irin su ciwon daji da makamantansu.
A kalace-kalacen da muka yi daga jaridar Guardian, mun bankado wasu muhimman tasirai gami da arzikin da Mai Duka ya sanya cikin Ganyen Mangwaro wadanda ke da matukar amfani ga lafiyar dan Adam wajen kawar da cututtuka da dama.
Dakta Zakari wanda ya kasance Farfesan nazarin cututtuka, ya ce tawagar kwararrun likitoci na asibitin wanda aka fi sani da asibitin Mallam, sun gudanar tiyatar dashen koda ta baya-bayanan ne a watan Agusta.
A cewar ta, "mahaifiyata ta ji matukar ciwon jin labarin, a cikin kuka ta dinga yi min tambayoyin me tayi min da zan yi mata haka tare da fada min cewa zai saka mata guba tunda har na iya boye mata maganar na canja addini na tsawo
Wasu karnuka guda biyu da aka tabbatar sun ci tuwon amalar, su ma sun mutu. Daya daga cikin 'ya'yan matar yana da shekaru 12, shi kuma dayan shekaru 14. Kakakin rundunar 'yan sanda a jihar Ekiti, Caleb Ikechukwu, ya tabbatar da fa
Sanannen abu ne cewa ciwon ciki wani ciwo ne da yake yawan samun mutane da dama a cikin al’umma, sai dai yawancin abinda ke janyo ciwon ciki ba wani babban lamari bane, don haka kana iya maganceshi cikin sauki ta hanyar amfani da
wacce ta kammala karatu a makarantar kwalejin kimiyyar lafiya da ke garin Ningi a jihar Bauchi, ta haifi 'ya'ya uku mata da yaro daya namiji a ranar 3 ga watan Yuli a asibitin Birgham da ke jihar Filato. Mijin Nyarum, Luka Bot Bal
Masu hikimar zance sunce tsufa labara ne, don haka idan har mutum na son ya tsufa da karfin shi ba tare da wahala ba, ya zama dole ya lazumci yin wasu abubuwa da zaran ya kai shekarun gangara.
Lafiya Uwar Jiki
Samu kari