Labarin Sojojin Najeriya
Rundunar sojojin kasar nan ta ba jama'a hakuri. Lamarin ya biyo bayan cin zarafin wasu mutane a Legas. Rundunar ta fara binciken jami'anta tare da alkawarin adalci.
Dakarun sojojin saman Najeriya sun kai hare-hare kan sansanonin 'yan ta'adda a jihar Zamfara. Sojojin sun hallaka da yawa daga cikin masu tayar da kayar bayan.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu tarin yawa a jihar Zamfara. Sojojin sun sheke 'yan ta'addan ne bayan sun yi artabu da su.
Rundunar Sojin Najeriya ta kaddamar da farmakin kakkabe 'yan bindiga a Taraba, ta kwato makamai, tare da neman goyon bayan al'umma wajen tabbatar da tsaro.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'addan da ke tayar da kayar baya. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda guda 135 a cikin sati daya a sassan kasar nan.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram a jihar Borno. Sojojin sun kuma kwato makamai masu tarin yawa a hannun 'yan ta'addan.
Kungiyar ICNGO ta karrama karamin ministan tsaro, Dakta Bello Matawalle. Kungiyar ta karrama ministan ne kan nasarorin da ya samu a wajen samar da tsaro.
Hedkwatar tsaron Najeriya watau DHQ ta ce waus daga cikin hatsabiban ƴan ta'adda da take nema sun tuba, sun miƙa wuya ga rundunar sojoji a sassan kasa.
Yayin da ake ta ce-ce-ku-ce, rundunar sojojin Nigeriya ta bayyana dalilin tsare wani matashin dan jarida mai binciken kwa-kwaf, Fisayo Soyombo a Rivers.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari