Labarin Sojojin Najeriya
Dakarun sojojin saman Najeriya sun kai hare-hare kan maboyar 'yan ta'addan Boko Haram da ke cikin daji. Sojojin sun hallaka 'yan ta'adda masu tarin yawa.
Gwamna Otti na jihar Abia ya nuna damuwa kan yadda yan bindiga da masu garkuwa suka addabi al'umma inda ya yi gargadi tare da shirin yin garambawul.
Gwamnonin jihohi 36 sun yi alkawarin haɗaka wajen kawo karshen Lakurawa a Najeriya. Gwamnonin sun 36 sun ce ba za su bari Lakurawa su yaɗu a Najeriya ba.
Harin da sojojin sama su ka kai domin fatattaKar yan ta’adda a kauyen Shuwa da ke gundumar Ruwan Godiya a karamar hukumar Faskari a Katsina ya bar baya da kura.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'adda masu tarin yawa. Daga cikin 'yan ta'addan da aka kashe akwai kwamandansu Munzur Ya Audu.
Wasu 'yan ta'adda da ake zargin na kungiyar Boko Haram ne sun kai hari kan sansanin sojoji a jihar Borno. 'Ƴan ta'addan sun hallaka sojoji masu yawa a harin.
Hukumar FBI ta sanar da kama Anas Said wanda ake zargi da kitsa harin ta’addanci da aka kai wa sojojin Najeriya a wani shingen bincike a jihar Borno a shekarar 2023.
Wani tsohon soja, Kanal Babatunde Bello Fadile ya fadi yadda wasikarsa kan tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya so a kore shi daga rundunar kasar nan.
Wasu mazauna Kaduna sun bayyana cewa yan ta'adda na neman karar da su yayin da su ka matsa da kai masu hare-hare tare da hallaka jama'a ba dare ba rana.
Labarin Sojojin Najeriya
Samu kari