Labaran Duniya
Wata kyakkyawar budurwa ta dauki hankula sosai bayan bayyanar bidiyonta tana tafiya tare da zakuna. Mutane da dama sun cika da mamaki bayan ganin bidiyon nata.
Shugaban ƙasar Turkiyya, Recep Tayyip Erdogan, ya bayyana adadin yawan mutanen da suka rasa ransu da waɗanda suka samu raunika a girgizar ƙasae da ta auku.
Hukumar ƙidaya ta ƙasa (NPC) ta nuna shakku kan yiwuwar ƙidaya a watan Maris kamar yadda aka tsara a baya. Hukumar NPC ta kawo dalilan ta na wannan shakku.
Wani matashi ya nuna halin wayau da hikima ga wata budurwa da ta hana shi lambar wayar ta. Matashin ya lallaɓo ya biyo mata ta bayan gida inda sai gashi ya samu
Shugaban ECOWAS ya ce za su bada lambar yabo na musamman ga Mai girma Muhammadu Buhari. Umaro Sissoco Embalo ya sanar da haka a wajen taron UN a kasar Qatar.
Wata kyakkyawar baturiya ta je da saurayin ta ɗan Najeriya ganin iyayenta. Saurayin nata ya samu kyakkyawar tarba a wajen su inda suka ɗauke shi kamar ɗan su.
Wasu jiragen rundunar sojin saman ƙasar Italiya sun ci karo da juna yayin da suen shawagin daukar hoto a arewa maso yammacin Rome ranar Talata. An rasa rayuka
Bidiyon wani matashi wanda baya da hannuwa yana rubutu cikin sauri ya ɗauki hankula sosai a yanar gizo. Matashin dai yayi amfani da ƙafar sa wajen yin WhatsApp.
Wata kotu a Plateau ta tura wani matashi gidan gyaran hali bisa zagin mahaifin sa. Alƙalin kotun ya yankewa matashin hukuncin shekara ɗaya a gidan gyaran hali.
Labaran Duniya
Samu kari