Labaran Duniya
Wata Kungiyar shugabannin Kudanci da Tsakiyar Najeriya sun bayyana hamayyar su dangane da shirin gwamnatin tarayya na amfani da kudaden al'ummar kasa wajen gina yankunan kiwon shanu a jihohi 10 kamar yadda ta bayar da sanarwa.
Babatunde Fashola, Ministan wuta, aiyuka da gidaje ya sanar da faduwar gadar da ta hada Jalingo da Wukari a maraban Gassol a jihar Taraba. Gadar dai tana da matukar muhimmanci wajen jona garuruwan dake yankin arewa maso gabas...
An san 'yan majalisar da yawan bawa kansu wasu alawus marasa dalili, wanda a cikin kasafin babu wani alawus nasu. Wannan yana nufin sun saka alawus din ne a cikin sauran kasafe kasafen wanda zasu cire su daga baya
A yau, Laraba, ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya karbi bakuncin tawagar jiga-jigan jagororin darikar Tijjaniya a fadar gwamnatin tarayya dake Abuja. A jawabin sa ga tawagar Tijjanawan karkashin shugaban tan a duniya, Sheikh Ahm
Sunyi ta tattauna kudin suna fuszar dashi, inda suka lalata da yawa daga cikin kudin, ma'aikatan banin suka ce. An gano ta inda suka suka shiga cikin inji, ta wata waya dake aika wutar lantarki ga injin. Anyi ta yada hotunan da...
A ranar yau ta Laraba da hausawa kan ce Tabawa ranar samu, fitaccen dan wasan kwallon kafa na kungiyar Real Madrid watau Cristiano Ronaldo ya ci ga da kafa taraihai daban-daban a gasar kwallon kafa ta kofin Duniya da ake fafatawa.
Daga karshe an samu Najeriya ta shigar da kasafin kudin 2018 cikin doka yayin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya rattaba hannu a kansa da misalin karfe 12.05 na ranar yau ta Laraba a fadar sa ta Villa dake babban birnin kasar nan.
Jiga-jigan masu neman takara a jam'iyyun da suka hadar da APC, PDP, APGA da kuma RP sun halarci taron da aka gudanar karkashin yankin Eggon dake mazabar Arewacin Jihar da aka kayyade ma ta kujerar gwamnan jihar a wannan lokaci.
Kasar Israila, ta Yahudu, ta kama wani tsohon ministanta da laifin leken asiri, da ma taimakawa abokan gaba a lokacin yaki, indaaka gano yana sayar ma da kasar Farisa bayanan sirri na soji da gwamnatin kasarsa, ga kasar Iran
Labaran Duniya
Samu kari