Labaran Duniya
Wannan kadai ya isa ya nuna maka karancin tattalin arzikin da kasarmu take fama dashi, Nageriya ta bada kanta ta hanyar amincewa da shigo mata da kowanne irin kaya daga America, Europe, Asia da kuma sauran kasashe
A nasa furucin shugaban tijjaniyya Sheikh Ibrahim Maihula yace" fatan mu shine mu rayu a kasar da take da kwanciyar hankali da kuma tattalin arziki,sannan zamuci gaba dayi muku addu'a tare da duk wani magoyin bayanka
Dalibar jami'ar Oxford din mai digiri na biyu a fannin rubutun fasaha daga kasaitacciyar jami'ar, tace ; 'Ina da buri a rayuwata kuma inason cika buri na na zama mai karantarwa. Amma yan uwana sun takura ni da tambayar yaushe zany
A daren ranar Alhamis din da ta gabata shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya sake bayar da tabbaci tare da jaddada matsayarsa kan cewa sauran kiris gwamnatin tarayya ta kawo karshen ta'ddancin Boko Haram a kasar nan ta Najeriya.
Da sanadin shafin jaridar Daily Trust mun samu cewa a yanzu yanzunan ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kebance da shugabannin tsaro na kasa inda suke gudanar da wata muhimmiyar ganawa a fadar Villa dake babban birnin tarayya.
Mun samu cewa wani dan majalisar dokoki ta jihar Sakkwato, Alhaji Muhammad Bashir, wanda ya rasa samun tikitin jam'iyyar APC na takarar kujerar majalisar wakilai ta tarayya ya sauya shekarsa zuwa jam'iyyar adawa ta PDP.
Babban kwamishinan British a Nageria Mr Paul Akwright yace yanada matukar muhimman ci ga Nageria ta kawar da cin hanci da rashawa a fadin kasar. A ranar 5 ga watan Yulin ne shugaba Buhari ya sanya wata doka wadda ta bawa AGF damar
Wata kungiya, Civic Society Network Against Corruption CSNAC ta hori Shugaba Muhammadu Buhari da kada ya fara kai sunan mai shari'a Abba-Aji gaban majalisar dattawa don tabbatarwa ko kuma zata kalubalance shi a gaban kuliya
Dan takarar gwamnan kano karkashin jam'iyyar PDP Salihu Takai, Ambasada Aminu Wali da sauran yan takarar jam'iyyar PDP a zabe mai gabatowa na 2019 sun yanke shawarar canza sheka zuwa jam'iyyar APC, kamar yanda majiyar mu ta fada..
Labaran Duniya
Samu kari