Labaran Duniya
Saboda kokarin Amurka na ganin duniya ta ware kasar Iran, wadda ke kokarin lallai sai ta mulki duniyar musulmi ta hannun wani da suke jira wai shi Mahadi, Amurka na shirin kakabawa kasar takunkumi don kar ta sayar da mai a duniya
Mafarautan Karkanda a dazukan Afirka ta kudu domin su cire masa qaho da gabbai sun shiga hannun sarkin dawa inda yayi musu hukunci dai-dai da laifukansu ga namun daji bayin Allah da ake cimma zali ba da al-hakinsu ba
Kowa da ka ganshi a fursunan Kerava, shi ya nema da kanshi. Suna samun dala 8 a duka awa daya, suna da wayoyin hannu, suna fita gari siyayyar abinda suke so kuma suna samun hutun kwana uku a duk wata daya. Suna biyan kudin hayar
Ma'aikatar lafiya ta tarayya tare da hadin guiwar UN population Fund da wasu abokan huldar su a ranar talata sun fitar da ingantattun hanyoyi uku na dokar kiwon lafiya da zai gaggawar kawo tsarin iyali tare da rage mace macen mata
Mun samu labarin cewa anyi binciken mutuwar mai shekaru 22 a duniya, wacce aka kashe sakamakon motar da take ciki tare da abokan aikin ta biyu ta kasa tsayawa a wani gurin binciken yan sandan, wanda ya kawo sanadin harbin...
Ganau ba jiyau ba sunce mutumin zai kai kimanin shekara 28 a duniya, ya bullo gurin karfe 3 na rana, duk wani yunkurin hana shi kaiwa karshen bargon ya tashi a banza. Inda ya watsa ma kanshi wani abu da ake zargin fetur ne, sannan
A jiya Alhamis, ne wata kotun majistare dake Ilorin ta garkame wani manomi, Kabiru Garba, a gidan yari saboda tuhumarsa da akeyi da datse hannun wani makiyayi mai suna Mohammed Haliru. Alkalin kotun, Kudirat Yahaya ta bayar da umu
Wata yar bautar kasa mai shekaru 23 ta rasa ranta a sanadiyyar harbi da wani dan sanda yayi. Marigayiyar mai suna Linda Angela Igwetu ta rasa ranta ne a rabar Laraba da misalin karfe 3 na safe wanda ya rage saura kwana daya a...
Talauci da rashin aikin yi ga matasa sune manyan dalilan da suke kawo shan miyagun kwayoyi da kayan maye a kasar nan, kamar yanda hukumar lafiya ta yankin Afrika ta yamma ta bayyana, a wata sanarwa da ta fitar ga manema labarai...
Labaran Duniya
Samu kari