Labaran Duniya
Rahotanni sun bayanna cewa akwai akalla mutane dari biyu a cikin mashayar giyan mai suna Borderline Bar and Grill, musamman duba da cewa harin ya faru ne a daidai lokacin da wasu dalibai suka yi tururuwa suna gasar rawa.
Da yake zantawa dasu jiya a Camp din su dake Darkingari jihar Kebbi,Kazaure yace "idan yan siyasa suka nemi daukar kayan zabe karkuyi musu dasu ku taimaka musu ma ta hanyar kai musu kayan bakin mota Dan gujewa matsala"...
Sannan abu dai ya janyo hauhawar farashin abincin dake dauke da lemar kwadi a Otal, gidajen cin abinci, wajen siyayya da kuma fatattun wajajen cin abinci. Kasashen duniya dai, tuni an san laimar kwadi, da mai kyau, da mai guba, da
Mutane Biyar din suna zaune ne a wani kauye mai suna Balma sannan akwai sa hannun su a yin garkuwa da wani ma'aikacin lafiya mai suna Thakma Dabala. Da ake tattaunawa da Dabala yace ya zauna tsayin kwanaki 15 a hannun mutanen kafi
A ranar Litinin da daddare Oshiomhole ya samu ganawa da Shugaban kasa ya bayyana masa wannan zargi da ake masa, kuma shugaban yayi mamaki matuka inda yace shi baisan da wannan batu ba sam amma zaiyi bincike akai
Hukumar lafiya ta duniya watau WHO, ta bakin wata ma'aikaciyar ta Dr Larai Aliyu Tambuwal tace Najeriya ta tanaji biliyoyin kudade dan bada kariya sanadiyyar cuttuttukan da ake fama dasu. Za'a fara gudanar da wannan aiki ne a wasu
Akwai jarumi Arbaaz Khan wanda suke zaune da matarshi lafiya da yaransu biyu amm daga baya sai ya fahimci cewa tana soyayya da wani a waje bayan akwai auranshi a kanta, wanda wannan dalili ya zanjo rabuwar su, wanda yazo da mamaki
Sanata Bassey Albert chairman na kwamitin ya bayyana haka ne a jihar Legas yayin wata ziyarar gani da ido da suka kai. Ya kamata gwamnati ta kawo karshen wannan abu,amma kuma kamfononin mai sune suke dakatar da wannan abu...
A yayin wata tattaunawa da CNN tayi da iyalan mamacin Salah da Abdallah sunce a dawo musu da gawar mahaifin su domin a binneshi a kasar sa wato Medina dake kasar Saudi Arabia, sannan sunce sun yadda da sarki Salman akan kokarin bi
Labaran Duniya
Samu kari