Kasashen da suka dauki kofin duniya ya zuwa yanzu a wasan kwallon kafa
- An fara wasannin ne a 1930, bayan gama yakin duniya na daya don kara wa juna dangon zumunta tsakanin kasashe
- An dage wasannin sau biyu saboda yakin duniya na biyu
- Na Afirka dai har yau basu kai ga dauka ba
A tarihin duniyar kwallon kafa, babu abin da yafi komai armashi, irin ace ka ciwo koin duniya ka kawo shi gida ya shekara. Duk da dai shekarun baya kasashen Airka suna taka rawar gani a kwallon duniya, har yanzu basu kai na Turai da Latin ba.
Ga jerin kasashen da suka dauki kofin tun da aka faara gasar
1. 1930 - Uruguay
2. 1934 - Italy
3. 1938 - Italy
A wannan tsakanin yakin duniya ya barke a karo na biyu, an kasa yin gasar shekaru takwas.
4. 1950 - Uruguay
5. 1954 - Germany
6. 1958 - Brazil
7. 1962 - Brazil
DUBA WANNAN: Tsohon shugaban PAkistan zai koma gida saboda yayi hukuncinsa a kurkuku
8. 1966 - England
9. 1970 - Brazil
10. 1974 - Germany
11. 1978 - Argentina
12. 1982 - Italy
13. 1986 -Argentina
14. 1990 - Germany
15. 1994 - Brazil
16. 1998 - France
17. 2002 - Brazil
18. 2006 - Italy
19. 2010 - Spain
20. 2014 -Germany
21. 2018 - ??
Latsa wannan domin samun labarai a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng