Labaran Duniya
Mamallakin Amazon kuma babban hamshakin mai kudin duniya, Jeff Bezos ya samu karuwar dala biliyan 13 a dukiyar shi a cikin mintoci 15 kacal. Lamarin da ya kara jaddada zaman shi mutumin da yafi kowa kudi a duniya, kamar yadda...
Shugaban karamar hukumar Tafawa Balewa na rikon kwarya, Barista Kefas Magaji wanda aka fi sani da “Peace catalyst” ya hada guiwa da shugabannin kungiyar ma’aikatan sufuri ta karamar hukumar wajen rage kudin mota daga Tafawa...
Jami'an hukumar jiragen ruwan kasar Ghana sun kama wasu 'yan Najeriya uku da suke sulale tare da shigewa cikin wani jirgin ruwa wanda suke tsammanin zai tashi daga Apapa ne zuwa kasar Spain. Wadanda ake zargin masu fatan su...
Wannan jerin an fitar da shi ne bayan da aka yi gwajin kwarewa a turanci ga wadansu tarin mutane na kasashen duniya. A nahiyar Afirka, 'yan Najeriya ne na uku da suka fi iya sarrafa yaren turanci a harshensu kamar yadda rahoton...
Diyar Bill Gate, Jennifer Gates za ta angwance nan ba da dadewa ba bayan an sa ranar aurenta da masoyinta dan asalin kasar Egypt mai suna Nayel Nassar, kamar yadda jaridar Gistmania ta ruwaito...
Rahotanni sun kawo cewa gwamnatin tarayya ta sanar da shirinta na kwato wasu karin dala miliyan 321 na iyalan tsohon shugaban kasa a mulki soja, Sani Abacha daga kasashen waje.
Fitaccen dan wasan kungiyar kwallon kafa na Juventus kuma dan asalin kasar Portugal, Cristiano Ronaldo ya bar tarihi a dandalin sada zumunta na Instagram, bayan ya samu mabiya miliyan 200...
Wata akuya mai suna Lincoln da wani kare mai suna Sammy sun shiga jerin masu neman mukamin 'mayor of Fair Haven' a wani gari mai sun Vermont a US. Manajan garin mai suna Joe Gunter ne ya sanar da manema labarai a kan yadda suka...
Kabilar Himba wata kabila ce mai cike da abubuwan mamaki. Ana kiran jama’arta da suna Ovahimba ko Omhimba. Suna rayuwa ne a yankin Kunene da ke kasar Namibia. Ida nana mamakin wannan kabilar, fahimtar al’adarsu kanta abin mamaki c
Labaran Duniya
Samu kari