Labaran Duniya
Wani katon Alade wanda ya sha giya ya bugu ya fada titi yana ta hauka, inda daga bisani ya je ya fara fada da Sa. Babban Aladen ya sha giya ne bayan ya sato ta. Ya bugu sosai bayan ya sha pakiti shida mai kunshe da giya uku...
Iyalan Shoremi daga jihar Ogun sun sallamawa duniya wata ‘yar su mai yin madigo da ke zama a kasar Canada. Iyalan sun bayyana cewa sun sallama Shalom ne bayan da suka gano ta fara neman yardar kotu don ta auri wata mace...
An gano cewa wani mai daukan hoto dan asalin Najeriya mai suna Rasheed, wanda aka fi sani da O.J. Olabode ya mutu. Wani mutum mai suna Christopher Poole mai shekaru 26 ne ya kashe shi a wani titin kasar Amurka saboda yayi fitsari.
Dan Majalisar da ya goyi bayan a tsige Trump watau M. Romney, ya Shugaban Amurka ya shiga uku wajen Trump da kuma ‘Dansa Donald Trump Jr.
Sheikh Ibrahim Saleh ne ya bayyana a na daya a ilimin hadisi a nahiyar Afirka, amma na biyu a fadin duniya baki daya. Malamin masani ne babba a ilimin hadisi a wannan zamani. Sheikh Ibrahim Saleh asalin dan Kanem-Bornu ne...
Kasar Amurka ta sanar da cewa za ta ba Najeriya tallafin dala miliyan 40 a matsayin taimako ga jama'ar kasar da ta'addancin 'yan Boko Haram ya shafa. Mike Pompeo, sakataren kasar ne ya sanar da hakan a ranar Talata a birnin...
Wani yaro dan gudun hijirah ya makale a wata motar daukar kaya ta Birtaniya a kokarin shi na guduwa daga yakin da ya hargitsa Dafur. Matukin motar ya ce bayan ya tsaya a wani otel da ke Tunnel Sous la Manche, kusa da iyakar...
Ka kwatanta cewa kana zaune kana zaune a gida yayin tunanin wani abu mai amfani ko kuma mutum na shawagi a gari yayin nemo biredi kawai sai ya bugu. Za ta iya yuwuwa tare kake da 'ya'yanka sai hayakin wiwi ko wata muguwar kwaya...
Kasar Amurka da Tsibirin Jersey sun dawo wa Najeriya naira biliyan 112.05, wanda ya yi daidai da dala miliyan 308, wadanda tsohon shugaban kasa a mulkin soja, Janar Sani Abacha ya sata.
Labaran Duniya
Samu kari