Labaran Duniya
Nosa Ehimwenman na daya daga cikin ‘yan Najeriya da suke daga sunan kasar nan a kasashen ketare. Ya fara ne a ba kowa ba don mahaifin shi matukin mota tasi ne a Amurka...
Cibiyar lafiya ta duniya (WHO), ta sauya wa mummunan cutar nan da ta fito daga birnin Wuhan a kasar China a ranar Juma’a, 11 ga watan Fabrairu suna.
Omar Al-Bashir zai fuskancin ICC bisa zargin kashe. A dokar Sudan, ba a daure ‘Dan shekara 70, Bashir ya na da shekara 76 a Duniya.
Mutane da yawa kan danganta nasararsu ga wanda suka aura ko kuma suke tare da su a rayuwarsu. Sau da yawa maza na cewa, “A duk lokacin da ka ga namiji ya samu wata nasara ko ci gaba, idan ka duba za ka ga akwai mace a tare da...
A makon nan ne Mai dakin Obama ta bada labarin yadda Mijinta ya ke barka kuka a gaban jama’a amma ba a iya ganewa saboda ya dode da bakin tabarau
Musulunci addini ne na zaman lafiya, kuma addini ne mai tsafta. Ba zai yiwu kana Musulmi ba kuma baka da tsafta. Da wuya kaga Musulmi namiji ko mace suna warin jiki ko kuma na baki...
Mutane sun sami abin magana a kai a shafukan sada zumunta, bayan Craig Martin ya tura abokinshi ya karbo mishi lambar yabo a garinsa na Johannesburg, bayan ya lashe gasar mutumin da yafi kowa lalaci a duniya...
A wani rahoton da ya fita cikin kwanakin nan, kungiyar masu binciken kasuwa ne suka jagoranci hakan. Kamar yadda rahoton ya bayyana, shan giya a Afirka anyi kiyasin ya kai kashi 5 a hauhawa tsakanin 2015 zuwa 2020...
Mun ji cewa wani Lauya ya ba Mai garkuwa da mutane mafaka ya kubce daga gidan yari. Wannan ya faru ne a babban birnin Ebonyi na Abakaliki.
Labaran Duniya
Samu kari