Labaran Duniya
Ya bayyana hakan ne yayin da ya ke mayar da martani a kan alkawarin da Trump ya dauka cewa zai kori bakin 'yan gudun hijira daga Amurka tare da tilasta kasar Me
A jiya ne Ngozi Okonjo-Iweala ta kai matakin karshe a zaben WTO. Ngozi Okonjo-Iweala za ta gwabza da Ministar kasar Koriya, Yoo Myung Hee nan da wasu kwanaki.
Gwamnatin Najeriya za ta gyara titin jirgin kasan Fatakwal zuwa garin Maiduguri. Rotimi Amaechi ya nuna Gwamnati a ba za ta kashe kudi sosai wajen aikin ba.
Za ku ji irin abubuwan da su ka faru wajen muhawarar Donald Trump da Joe Biden jiya. An tafka muhawara tsakanin Shugaba Donald Trump da Joe Biden a Amurka.
Majalisa za ta sa kafar wando-daya da MDAs masu kin yin ayyukan da ke cikin kasafin kudinsu. Rt. Hon. Femi Gbajabiamila ya ce yin hakan babban laifi ne a kasa.
A makon jiya Muhammadu Buhari ya rubuta takarda ga Xi Jinping domin taya Sinawa murna. Mutanen kasar Sin su kan yi biki na musamman a ranar 1 ga watan Oktoba.
Muhammadu Buhari, shugaban Najeriya da Goodluck Jonathan su na kokarin ganin an samu zaman lafiya a Mali. A jiya ne Tsohon Shugaba Jonathan ya sake zuwa Villa.
ASPI tace ta tattara bayananta ne ta hanyar amfani da hotuna daga tauraron dan adam da suka nuna cewar hukumomin na China sun rusa kimanin Masallatai 16,000.
Tun a jiya, Laraba, Legit.ng ta wallafa labarin cewa shugaba Muhammadu Buhari zai yi tafiya kasar Guinea Bissau daga birnin tarayya Abuja ranar Alhamis, 23 ga
Labaran Duniya
Samu kari