Labaran Duniya
An kwantar da wani kwararren mai maganin gargajiya a asibiti a safiyar Laraba bayan budurwar shi ta ci amanar shi. Ba wannan bane abin mamakin, mai maganin ya kware da bada maganin ciwukan da suka shafi zuciya da kuma haukA...
Wasu daliban Najeriya da ke zama a Wuhan; inda barkewar cutar Coronavirus yayi kamari a kasar China, sun zargi gwamnatin tarayya da watangarar da su. An rufe birnin tun makonni uku da suka gabata wanda hakan yasa gwamnatin kasar t
Shugaban kasar Rasha, Vladimir Putin ya bayyana cewa ba zai taba halasta auren yan luwadi ba a Rasha muddin yana a matsayin Shugaban kasar.
Tsohuwar sarauniyar kyau ta kasar Czech Republic, Marketa Korinkova ta Musulunta inda ta canja sunan ta zuwa Maryam. Matashiyar tace ta yanke hukuncin karbar Musulunci ne sannan tabar kasar ta ta haihuwa ta koma Dubai da zama...
Fitacciyar jaruma ‘yar kasar Ghana, Efia Odo ta karyata imanin da Kiristoci suke da shi na cewa akwai wuta da aljannah. Kasar Ghana dai akasari kasa ce ta Kiristoci, inda ‘yan kasar da yawa suka yadda cewa akwai wuta da aljannah.
An riga an gama tona kabari, iyalan mamacin sun gama hallara, ana shirin sanya gawar a kabari, amma sai wani abin mamaki ya faru, inda gawar ta tashi, lamarin da ya faru a kasar India..
Jim kadan bayan bayyana shi a matsayin dan takarar shugaban kasar Amurka a shekarar 2020, Sanatan kasar Amurka, Bernie Sanders ya bayyana Faiz Shakir, a matsayin mutumin da zai jagoranci yakin neman zaben shi. Jaridar Anadolu...
Birnin California ya bar babban tarihi, yayinda suka samu babban alkali Musulmai na farko, duk kuwa irin nuna kyamar Musulunci da ake yi a yankin Arewacin Amurka. Rahoton PBS...
Wani babban dan siyasa na kasar Netherlands, wanda yake tsohon makiyin addinin Musulunci ne, ya bayyana cewar ya karbi kalmar Shahada. Mutumin mai suna Joram Van Klaveren ya taba cewa Musulunci karya ne kuma Al-Qur’ani guba...
Labaran Duniya
Samu kari