Labaran Duniya

Newcastle ta hana musafaha saboda cutar coronavirus
Newcastle ta hana musafaha saboda cutar coronavirus
Labarai
daga  Aisha Musa

Kungiyar kwallon kafa ta Newcastle ta haramta yin musabaha a tsakanin yan wasanta a kokarin da ta ke yi na hana yaduwar cutar Coronavirus, shugaban kungiyar Steve Bruce ya bayyana a ranar Juma’a, 28 ga watan Fabrairu.