Kwara
A ranar Juma'ar nan ne kotun majistare dake Ilorin babban birnin jihar Kwara, ta tura wani dan acaba mai suna Umar Kareya, gidan kurkuku, bayan ta kama shi da laifin kashe fasinjansa akan kudin acaba naira 200...
Mai martaba Sarkin masarautar Patigi, na jahar Kwara, Alhaji Ibrahim Chatta Umar ya rigamu gidan gaskiya a ranar Talata, 19 ga watan Maris bayan yayi fama da gajeriyar jinya, kamar yadda majiyar Legit.ng ta ruwaito
Majiyar Legit.com ta ruwaito hukumar zabe mai zaman kanta, INEC, ta shirya zaben ne sakamakon mutuwar yar majalisa Funke Adedoyin, wanda take kan wannan kujera. Haka ne sanya jam’iyyun siyasa da dama suka shiga gogoriyon ganin dan
NAIJ.com ta ruwaito Keyamo ya bayyana haka ne a yayin kaddamar da kumgiyar yakin neman zaben Buhari da Osinbajo a garin Ilori, inda yace babu wata gwamnati data kwato kudaden sata kamar gwamnatin shugaba Buhari.
Wadannan gwamnoni wanda dukkaninsu daga yankin Arewacin Najeriya suka fito sun biya ilahirin ma’aikatansu albashin watan Agusta ne tun kafin karshen wata, don su yi bikin Sallah da zai kama a ranar 23 cikin jin dadi da walwala.
Kanwar shugaban majalisar dattawa, Sanata Bukola Saraki, mai suna Gbemisola Rukayya Bukola Saraki ta bayyana barranta da matakin da Saraki ya dauka na ficewa daga jam’iyyar APC, tare da jaddado goyon bayan ga shugaban kasa Muhamma
“Ta samu karaya ne a yayin da muke atisayen Man or War, inda muka garzaya da ita dakin shan magani, amma muka tarar babu na’urar daukan hoto, babu magani, babu komai, don hatta bandeji ma siya ta yi da kudinta.” Inji majiyar.
Rahotanni sun tabbatar da cewar da far sai da suka fara isa ofishin Yansanda dake garin Offa, inda suka bindige dukkanin Yansandan da suka iske a can, a matsayin wata riga kafi da suka yi ma kansu, daga nan ne suka nufi bankin.