Kwara
Gagarumin rikici ya rincabe tsakanin manoma da makiyaya a jihar Kwara inda aka halaka manomi daya tare da kone kurmus gidajen jama'ar yankin sama da guda 500.
Babban malamin addini ya hango wanda zai gaji Buhari a zaben 2023, ya ce kowa ya yi hakuri, amma a nasa hange Atiku ne zai lashe zaben 2023 da ke tafe nan kusa.
Majalisar dokokin jihar Kwara ta tabbatar da rasuwar Olawoyin Magaji, shugaban masu runjaye na majalisar mai wakiltar mazabar Ilorin ta tsakiya yau da safiya.
Tsohon shugaban majalisar dattawa ya shigar da Gwamna AbdulRahman AbdulRazq na jihar Kwara kara a kotu inda ya nemi ya bashi hakuri da tarar naira biliyan 20.
Yayin da ake tunkarar babbam zaben shugaban kasa da na gwamnoni, jam'iyyar AAC ta wayi gari cikin rigingimun da ta kai ga dakatar da manyan yan takara hudu.
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya mika sakon ta'aziyya bayan samun labarin rasuwar, Oba Salawudeen Fagbemi Obembe II, mai shekara 110 a duniya.
A ci gaba da shirye-shiryen tunkarar babban zaɓen 2023, jam'iyyar APC mai mulki ta samu karin goyon baya yayin da tulin mambobin adawa suka sauya sheka a Kwara.
Rahotanni sun bayyana ceqa shugaban jami'ar Kwara (KWASU), VC Farfesa Muhammad Akanbi, ya rasu ranar Lahadi 20 ga watan Nuwamba, 2022, za'a masa jana'iza yau.
Rahotanni sun tabbatar da cewa wasu miyagun 'yan bindiga sun yi awon gaba da wani matashin Malami, ɗan uwansa da ɗansa a Ilorin, babban birnin jihar Kwara.
Kwara
Samu kari