Kwara
Rundunar 'yan sandan jihar Kwara ta yi karin haske akan jita-jitar cewa tsawa ta kashe masu garkuwa a jihar Kwara, ta ce lamarin ya faru da wasu makiyaya ne.
Hukumar Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa (EFCC), ta sanar da kamar wasu 'yan kasar China har su 13 bisa laifin hakar ma'adinai ba bisa ka'ida ba a jihar Kwara.
Tsawa ta yi ajalin wasu masu garkuwa da mutane har su uku a yankin Oro da ke karamar hukumar Ifelodun a cikin jihar Kwara, 'yan sanda sun yi martani a kai.
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kwara ta yi fatali da wani rade-radi da ake ta yayatawa na dakatar da tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Bukola Saraki.
Gwamnatin jihar Kwara ta janye shirinta na rage wa ma'aikatan jihar ranakun zuwa wurin aiki, ta umarci kowane ma'aikaci ya ci gaba da zuwa sau 5 a kowane mako.
Wata mata mai suna Rofiat Ibrahim ta roki kotu da ke zamanta a Ilorin ta jihar Kwara da ta raba aurensu da mijinta saboda ta gaji da dawainiyar jinyarshi kullum
Wani malamin addini Musulunci a jihar Kwara ya gargadi Musulmi kan runtumo bashin dabba a lokacin sallah don yin layya, ya ce hakan ba dole ba ne a addini.
Wata matar aure mai neman kotu ta raba aurenta da mijinta ta bayyana cewa ba ta san yadda aka yi ta samu juna biyu ba duk da basu yi kwanciyar aure ba da mijin.
Masu garkuwa da mutane sun sako amarya mai suna Rukkayat Musa da ƙannen mijinta mata guda biyu da suka sace a jihar Kwara. An biya N7m a matsayin kuɗin fansa.
Kwara
Samu kari