Kwara
Gwamnan Kwara, AbdulRahman AbdulRazak, ya ɗauki matakan saukaka wa ma'aikatan jiharsa bayan tashin farashin litar mai, ya ce kowa zai rika aikin kwana 3 a mako.
Gwamnan Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya gargaɗi yan kasuwar man Fetur su guji ɗaukar duk wani mataki da za'a kalla da sunan zagon ƙasa ga tattalin arziki.
Hawaye sun fara kwaranya a fuskoki yayin da Farfesa na farko a fannin Geology, Farfeaa Mosobalaje Olaloye Oyawoye ya kwanta dama bayan cika shekaru 92 a duniya.
Gwamnan jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya amince da nadin Alhaji Buhari Adeniyi a matsayin sabon Onijagbo na Ijagbo da ke karamar hukumar Oyun ta jihar.
An kama wani dan sanda yayin da yake shan barasa a jihar Kwara a cikin wani faifan bidiyo, hukumar yan sanda ta bada umarnin binciken lafiyarsa zuwa lokacin.
Ajeibe Issa, malamin Jami'ar Jihar Kwara, da ke Melete, ya riga mu gidan gaskiya. Rahotanni sun bayyana cewa ya rasu ne a cikin barcinsa kuma an yi jana'izarsa.
Kwanaki kaɗan bayan hawa idin karamar Sallah a Najeriya, Alkalin babbar kotun jihar Kwara da ke arewa ta tsakiya, mai shari'a Sikiru Adeyinka Oyinloye, ya rasu.
Wani abin bakin ciki ya faru a Ilorin da ke Jihar Kwara a ranar karamar sallah yayin da wani bawan Allah dauke da wasu mutane kan babur suka yi hatsari da mota.
Wata mummunar gobara da ta tashi a daren Alhamis ta kone shaguna a shahararriyar kasuwar Oja-Tuntun da ke unguwar Baboko a Ilorin, babban birnin jihar Kwara.
Kwara
Samu kari