Kwankwasiyya
Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya ce zai waiwayi bidiyo 'Gandollar' domin gano gaskiya kan zargin da ake yi wa Abdullahi Ganduje na ya karbi daloli.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya yi martani kan kalaman da tsohon gwamnan jihar, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi a kan gwamnatinsa na cewa ta gaza.
Wasu sabbin takardun kotu sun bankado yadda tsohon gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya siyar da kamfanin auduga ga iyalansa ba bisa ka’ida ba.
Jagoran jam'iyyar NNPP, Sanata Rabi’u Kwankwaso, ya ce jam’iyyar APC da kuma PDP sun gaza wajen jagorantar jama’a. Ya kuma yi magana kan matsalar tsaro a Nijeriya.
Abdullahi Umar Ganduje ya mayar da martani kan kwamitin da gwamnatin Kano ta kafa da zai binciki yadda ya tafiyar da mulkinsa daga 2015 zuwa 2023.
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya kafa kwamitocin shari'a guda biyu (JCIs) da za su binciki yadda aka karkatar da kadarorin gwamnati daga 2015 zuwa 2023.
Bashir Ahmad ya caccaki Aisha Yesufu bayan ta soki matakin da Gwamna Abba Kabir ya dauka kan haramta fim din 'yan daudu a jihar baki daya domin inganta tarbiya.
Gwamna Abba Kabir na jihar Kano ya sake kaddamar da shirin rabon kayan tallafi musamman a wannan wata na Ramadan inda ya yi gargadi kan karkatar da kayan.
Yayin da ake ƙoƙarin inganta tarbiyya a jihar Kano, Gwamna Abba Kabir Yusuf na jihar Kano ya haramta gudanar da fim da ke ɗauke da 'yan daba ko 'yan daudu a jihar.
Kwankwasiyya
Samu kari