Kwankwasiyya
Shugaban cocin INRI Evangelical Spiritual, Primate Babatunde Elijah Ayodele, ya shawarci Rabiu Musa Kwankwaso da ka da ya yi takara a zaben 2027 da ke tafe.
Babban mai taimakawa gwamnan Kano kan harkokin Rediyo, Abdullahi Tanka Galadanchi ya sauka daga mukaminsa kan zargin rashin iya aiki da makauniyar biyayya.
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi (NDLEA), reshen jihar Kano ta bayyana cewa an jirkita labarin 'yan takarar zaben kananan hukumomi mai zuwa.
Rahotanni sun bayyana cewa masu neman takara 20 a karkashin NNPP a zaben ciyamomi da kansilolin Kano sun fadi gwajin kwayoyi da hukumar NDLEA ta yi masu.
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya aika sakon jajantawa ga gwamnati da al'ummar jihar Borno kan iftila'in ambaliyar ruwa da ya mamaye Maiduguri da kewaye.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar NNPP, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso ya koka kan yadda ya ce gwamnatin Bola Tinubu na nuna wariya ga gwamnan Kano.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta yi martani kan kalaman da Rabiu Musa Kwankwaso ya yi na cewa ta mutu. PDP ta ce Kwankwaso baya da tasiri a siyasance.
Jagoran jam'iyyar NNPP na kasa, Rabiu Musa Kwankwaso, ya yi magana kan zaben shugaban kasa na shekarar 2027 da ke tafe. Kwankwaso ya ce zai yi nasara.
Jigo a jam'iyyar APC, Musa Iliyasu Kwankwaso ya ja kunnen 'yan siyasa kan su daina siyasantar da matsalar rashin tsaron da ta tana addabar kasar nan.
Kwankwasiyya
Samu kari