Kwankwasiyya
Shugaban NNPP na Kano, Hashim Sulaiman Dungurawa ya ce duka sarakunan da Ganduje ya naɗa amfaninsu ɗaya da kwamishinoni, tare wa'adinsu ya ƙare a 2023.
Jam'iyyar NNPP ta kasa ta kalubalanci hukumar EFCC kan binciken Sanata Rabiu Kwankwaso ba tare da hujjoji ba inda ta ce sanatan mutum ne jajirtacce.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, ya karbi bakuncin Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, a wata ziyarar ban girma a gidansa da ke Abuja.
Babbar kotun Kano ta sanya ranar 11 ga watan Yuli 2024 domin fara zaman sauraron karar da Kwankwaso da wasu mutane 7 suka shigar da hukumar yaƙi da cin hanci EFCC.
Mun tattaro ayyukan da majalisar zartarwa ta jihar kano ta amince da yin su a wannan rana ta asabar 22/6/2024 a karkashin gwamna Abba Kabir Yusuf.
A karon farko a tarihin Kano, Abba Kabir Yusuf ya warewa sha'anin ilmi kusan 30%. Hassan Sani Tukur ya ce banagaren ilmi zai tashi da kaso mai tsoka a kasafin kudi.
Hassan Sani Tukur yana cikin wadanda suke taimakwa gwamnan jihar Kano. Legit Hausa ta tattauna da shi bayan Abba Kabir Yusuf ya cika shekara daya a ofis.
Tsohon dan takarar mataimakin shugaban kasa a jam’iyyar NNPP, Bishof Isaac Idahosa ya yaba da yadda ya mutane ke son jagoran kwankwasiyya, Rabi'u Musa Kwankwaso.
Kwamishinan yada labarai na jihar Kano ya ce gwamnati za ta ɗaukaka ƙara kan hukuncin da kotu ta yanke na soke matakin mayar da Muhammadu Sanusi II.
Kwankwasiyya
Samu kari