Zaben jihohi
Mun tattaro wasu mata wadanda suka shiga takara har suka iya samun nasara a zabe ko suka rike mukamai masu tsoka duk da kasancewar maza sun gawurta a siyasa
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC), ta musanta zargin cewa ta shirya yi wa gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Umaru Fintiri, magudi a zaben gwamnan jihar.
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) ta jihar Kebbi, ta ba zaɓaɓben gwamnan jihar satifiket ɗin lashe zaɓe. Zaɓaɓben gwamnan ya sha wani babban alwashi.
Rahotanni sun tabbatar yau Laraba hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa (INEC) za ta miƙa wa gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri, satifiket ɗin lashe zaɓe.
A wani jawabi da ta fitar bayan an ji Ahmadu Umaru Fintiri ya ci zabe, Aishatu Dahiru (Binani) ta ce maganar bada cin hanci saboda ta iya lashe zabe karya ne.
Wani sanannen malamin addini a jihar Bauchi, Dr Idris Abdulaziz, ya caccaki kwamishinan INEC na jihar Adamawa, Hudu Yunusa Ari, inda yace ya kunya mutan Bauchi.
Dino Melaye ya fadi abin da ya ba ‘Yan PDP, aka tsaida shi takarar Gwamnan Kogi, Dino bai iya amsa tambayar da aka yi masa kan zargin tasirin kudi a zabensu ba.
Yayin da ake ci gaba da tattara sakamakon zaben gwamnoni na 2023 a fadin jihohin Najeriya, ga jerin jihohin da jam’iyyun APC, PDP da NNPP suka samu zuwa yanzu.
Rahoton da muke samu daga jihar Adamwa ya bayyana cewa, Aisha Binani ta jihar Adamwa ta fadi zaben bana, inda aka sanar da Ahmad Umaru Fintiri a mai nasara.
Zaben jihohi
Samu kari