Jihar Kebbi
Fusatattun daliban Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Lafiya da ke Jega a Jihar Kebbi sun kona gidan shugaban makarantar Haruna Saidu-Sauwa tare da lalata motarsa.
Shugaba Bola Tinubu ya taya Zainab Shinkafi Bagudu murnar zama yar Afrika ta farko da za ta shugabanci kungiyar IUCC ta duniya. Kungiyar IUUC na yaki da cutar kansa
'Yan bindigan da suka sace Hakimin Kanya a jihar Kebbi sun yi sanadiyyar rasuwarsa bayan sun ji masa rauni a kai. Jami'an tsaro sun ceto mutum takwas.
Wasu miyagun 'yan bindiga sun kai hari a jihar Kebbi. 'Yan bindigan sun yi awon gaba da Hakimin Kanya tare da wasu mutane da dama a harin na ranar Asabar.
Yan bindiga sun yi ajalin Alhaji Bala Bako, shugaban jam'iyyar APC a ƙaramar hukumar Suru a jihar Kebbi, hadimin gwamna ya tabbatar da faruwar lamarin.
Gwamnan Kebbi, Dakta Nasir Idirs Kauran Gwandu ya bai wa sarakuna 4 masu daraja ta ɗaya kyautar motocin alfarma irin wsɗanda yake hawa, ya yaba masu.
Shugaba Bola Tinubu ya sake ba yan Najeriya tabbacin cewa yana daukar matakai masu muhimmanci domin rage tsadar rayuwa da ake ciki a kasa baki daya.
Gwamnatin jihar Kebbi ta nemi agaji daga gwamnatin tarayya da sauran masu hannu da shuni da ƙungiyoyi sakamakon ambaliyar ruwa a kananan hukumomo 16.
Ambaliyar ruwa ta wargaza kauyuka 10 a jihar Kebbi, mutane sama da 2,000 sun rasa gidajensu. Ambaliyar ta lalata gonaki da dama da mutanen Kebbi ke noma.
Jihar Kebbi
Samu kari