Jihar Kebbi
APC mai maulki ta ƙaryata ikirarin PDP cewa ba a shirya gaskiya ba a zaɓen kananan hukumomin da aka gudanar da jihar Kebbi, hukumar zaɓe ta sanar da sakamako.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Kebbi ta lashe zaben shugabannin kananan hukumpmin da aka gudanar a jihar. APC ta cinye dukkanin kujerun hada na Kansiloli.
Gwamna Nasir Idris Ƙauran Gwandu ya ce gwamnatinsa a shirye take ta fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi na N70,000, ya yiwa ma'aikaya alƙawari.
A wannan labarin, hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kebbi ( KESIEC) ta bayyana cewa shirye-shiryen gudanar da zaben kananan hukumomin jihar ya yi nisa.
Gwamnatin jihar Kebbi karkashin jagorancin Gwamna Nasir Idris ta ayyana ranar Juma’a, 30 ga Agusta a matsayin ranar hutu domin jama’a su shirya zaben ciyamomi.
A wannan rahoton za ku ji cewa a yunkurin bunkasa safarar kaya a tsakanin jihohin da ba su da teku, Tsandaurin Tsamiya da ke jihar Kebbi ya bude ofishi a Kano.
Rundunar yan sanda ta zargi sojan Najeriya da harbe shugaban yan sandan Wasagu, Halliru Liman har lahira yana kan hanya zuwa Birnin Kebbi daga jihar Zamfara.
Rahotanni sun nuna cewa an rasa amfanin gona mai yawan gaske a jihohin Kebbi da Neja sakamakon ibtila'in ambaliyar ruwan da ya afku a wasu yankuna.
Hukumar NiMET ta gargadi mazauna wasu jihohi shida na Arewacin Najeriya da su shirya ganin ruwan sama mai hade da tsawa da iska mai karfi a kwanaki masu zuwa.
Jihar Kebbi
Samu kari