Jihar Kebbi
Gwamna Nasir Idris na jihar Kebbi ya tura sakon ta'aziyya ga iyalan Usman Maigadi da kuma masarautar Yauri game da dorinar ruwa ta hallaka a ranar Lahadi.
Gwamnatocin jihohin Najeriya sun ba gwamnatin jihar Borno gudunmawar Naira biliyan 1.1 domin tallafawa wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a Maiduguri.
Bankin FCMB da hadin guiwar Gidauniyar Tulsi Chanrai sun warkar da masu matsalar ido 150,000 a jihar Kebbi wanda aka yi wa aiki kyauta domin samun lafiya.
Kotu a Kado da ke Abuja ta yi zama kan zargin tsohon Minista a Najeriya, Kabiru Turaki da dirkawa wata ciki inda alkalin ya ba yan sanda umarni kan shari'ar.
Kwamitin tattalin arziki (NEC) ta yi zama a birnin Tarayya Abuja inda ta umarci jihohin Kwara da Adamawa da Kebbi da Sokoto su mika rahoto kan yan sanda jiha.
Birgediya Janar YD Ahmed ya ce an kusa kara kudin alawus ga matasa masu hidimar NYSC a Najeriya. Ya ce ana karin albashi yan NYSC za su samu karin kudi.
APC mai maulki ta ƙaryata ikirarin PDP cewa ba a shirya gaskiya ba a zaɓen kananan hukumomin da aka gudanar da jihar Kebbi, hukumar zaɓe ta sanar da sakamako.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Kebbi ta lashe zaben shugabannin kananan hukumpmin da aka gudanar a jihar. APC ta cinye dukkanin kujerun hada na Kansiloli.
Gwamna Nasir Idris Ƙauran Gwandu ya ce gwamnatinsa a shirye take ta fara biyan sabon mafi ƙarancin albashi na N70,000, ya yiwa ma'aikaya alƙawari.
Jihar Kebbi
Samu kari