Jihar Kebbi
Gwamnan Kebbi, Dr. Nasir Idris Kauran Gwandu ya kori sakatarorin ilimi na ƙananan hukumomi 21 da ke faɗin jihar, ya gode da gudummuwar da suka bayar.
Gwamnatin jihar Kebbi ta shirya share hawayen mutane marasa galihu da suka ggara yin aure. Gwamnatin ta shirya gudanar da auren gata a cikin watan Fabrairu.
Masana a harkokin tsaron Najeriya sun ba da shawarar a rika yin taka tsan-tsan a wajen batun yin sulhu da 'yan ta'addan da ke kashe bayin Allah a kullum.
Kotu ta ba da belin tsohon ministan ayyuka na musamman, Tanimu Turaki bayan sake gurfanar da shi a gaban kotu kan zargin lalata da dirka wa wata mata ciki a Abuja.
Kungiyar Lakurawa ta sake kai hari kan mutane a daren jiya Alhamis, sun kashe mutum ɗaya kafin mutane su farga, dakarun sojoji da ƴan sanda sun kai ɗauki.
Rundunar 'yan sanda ta kama bakin haure 165 da suka shigo Najeriya daga kasashen waje domin damfara a Najeriya. An kama mutanen a Kebbi kan barazanar tsaro.
Gwamnatin jihar Kebbi ta ce ana ci gaba da daukar matakan da za su tabbatar da ingancin ilimi a jihar, daga cikinsu shi ne kara kudin ciyar da daliban makarantu.
Gwamnan Kebbi, Nasir Idris Kauran Gwandu ya bayyana cewa ya kusan kammala cika alkawurran da ya ɗaukarwa al'umma a lokacin yakin neman zabe a 2023.
Rundunar 'yan sanda ta kama wasu da suke hada makamai a Benue, an kama bindigogi da wasu mutane. An kama wasu 'yan kungiyar asiri da wanda ya yi kisa a Kebbi.
Jihar Kebbi
Samu kari