Jihar Kebbi
Gwamnatin jihar Kebbi ta shirya tura dalibai zuwa kasar Saudiyya domin yin karatun digiri. Daliban za su yi karatu a fannin ilmin zamani da na addini.
Ruwan sama kamar da bakin kwarya ya yi gyara a jihar Kebbi. Ruwan saman ya yi sanadiyyar rugujewar gidaje sama da 200. Gwamna Nasir Idris zai ba da tallafi.
Wasu 'yan bindiga sun kai hari kan daliban jami'ar jihar Kebbi da suka kai musu hari cikin dare suna kwanciyar zafi. An harbe wani mutum da ya fito a lokacin harin.
Kungiyar Jama’atu Nasril Islam (JNI) ta ce akwai babbar matsala a gabamatukar gwamnati ba ta kawo karshen kisan da ake ji a jihohin Filato, Kebbi da Katsina ba.
Babban malamin Izala, Imam Bello Jandutsi ya rasu a Birnin Kebbi bayan shekaru 30 yana limanci da da’awa. Za a yi jana’izarsa a masallacin Sheikh Abbas, Rafin Atiku.
An shiga jimami a jihar Kebbi bayan 'yan ta'addan Lakurawa sun kai farmaki kan 'yan sa-kai. Miyagun 'yan ta'addan sun hallaka jami'an tsaro 13 a yayin harin.
Gwamnan Jihar Kebbi, Kwamred Nasir Idris, ya dakatar da babban sakataren Nasiru Abubakar Kigo saboda wata magana da ya yi game da luwadi da madigo.
An alhini a jihar Kebbi bayan sanar da rasuwar Sarkin Bunza, Dr. Mustapha Muhammad Bunza wanda ya rasu a ranar Laraba 2 ga watan Afrilun shekarar 2025.
Rahotanni sun tabbatar da rasuwar diyar tsohon gwamnan jihar Oyo, marigayi Sanata Abiola Ajimobi wacce ta riga mu gidan gaskiya tana da shekaru 42 a Landan.
Jihar Kebbi
Samu kari