Katsina
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kai hari yankin karamar hukumar Faskari a jihar Katsina inda suka yi awon gaba da mata guda goma sha uku zuwa cikin jeji.
Shugaban ’yan bindigar da suka sace daliban makarantar Kankara a Jihar Katsina, Awwalu Daudawa ya ce sun yi hakan ne don nunawa Gwamna Aminu Masari iyakarsa.
Wasu da ake zargin 'yan bindiga ne sun kai hari Shagari quarters dake karamar hukumar Funtua dake jihar Katsina, inda suka kashe shugaban 'yan sakai dake wurin.
Jam'iyyar PDP ta jihar Katsina reshen karamar hukumar Matazu ta dakatar da shugabanta, Honarabul Murtala Tukur Karadua a kan zarginsa da ayyukan cin amana.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta damke tsohon shugaban rikon kwarya na karamar hukumar Jibia da ke jihar,Haruna Mota kan zarginsa da alaka da 'yan bindiga.
Yan bindiga sun kai hari a garin Sabuwa na karamar hukumar Sabuwa, Jihar Katsina, inda suka kashe mutane goma sha uku tare da jikkata wasu da dama a ran Talata.
Sai da kuma kwamishinan ya yi musu albishir da cewa har yanzu kofar tattaunawa a buɗe ta ke ga duk wani dan ta'adda da ya tuba, yana mai gargadin cewa gwamnati
Shugaban kasar Najeriya Muhammadu Buhari ya koka kan yadda manyan Najeriya ke cin zarafin mulkinsa maimakon yaba masa da irin kokarin da yake fiye da misali.
Wasu kungiyoyin 'yan bindiga guda biyu da ke adawa da juna sun gwabza kazamin rikici a yankin kauyen Illela da ke yankin karamar hukumar Safana a jihar Katsina
Katsina
Samu kari