Katsina
A labarin nan, za a ji cewa gwamnatin jihar Kano ta kaddamar da dakarun tsaron jiha domin taimaka wa sauran hukumomi yakar manya da kananan laifuffuka.
A labarin nan, za a ji cewa fitaccen mawaki, Dauda Kahutu Rarara ya bayyana cewa mahaifinsa ya rika yawo da shi a matsayin wanda zai yi gadonsa a karatun Al Kur'ani.
Gwamnan jihar Katsina, Umaru Dikko Radda ya yi kace-kaca da masu sukar gwamnoni suna kiransu da barayi, inda ya bayyana cewa akwai manyan barayi a Najeriya.
Yar marigayi Muhammadu Buhari, Fatima Buhari ta ce an gano takardun gwamnati da ke dauke da sa hannun bogi na marigayi tsohon shugaban kasar a lokacin mulkinsa.
Yar marigayi tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari, Fatima Buhari ta ce Tunde Sabiu yana da iko mai yawa a fadar shugaban kasa ta hanyar sarrafa takardu.
Gwamnan Katsina, Dikko Umaru Radda, ya kaddamar da majalisar masarautun Katsina domin karfafa hadin gwiwa tsakanin gwamnati da sarakuna kan tsaro.
Tsohuwar matar shugaban kasa, Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta karyata jita-jitar da ake yadawa cewa Buhari ya rasu ne sakamakon gubara da aka sa masa.
Gwamnan jihar Katsina, Malam Dikko Radda ya kaddamar da aikin gina tashar samar wutar lantarki daga ruwa a dam din Danja da ke karamar hukumar Danja a Katsina.
A cikin littafin da aka kaddamar kan rayuwar Muhammadu Buhari tun daga gidan soja har zuwa rasuwarsa, an bayyana abin da ya hana shi zabar magaji a APC.
Katsina
Samu kari