Katsina
Babbar Kotun Tarayya ta yi fatali da korafin da aka shigar kan Ministar Al'adu, Hannatu Musawa game da rashin kammala bautar ƙasa yayin da aka naɗa ta mukami.
Yayin da 'yan Najeriya ke fama da tsadar rayuwa, farashin iskar gas ya sake tashi yayin da ya bambanta a jihohin Najeriya daban-daban inda wasu ke siya da sauƙi.
Jami'an rundunar 'yan sandan Najeriya tare da hadin gwiwar sauran hukumomin tsaro a jihar Katsina, sun samu nasarar sheke dan bindiga daya da cafke wasu.
Miyagun ƴan bindiga sun kai sababbin hare-hare a kauyukan Batsari da Malumfashi a ranaku daban-daban a makon nan, sun sace mutane da dama a jihar Katsina.
Wasu fusatattun fasinjoji sun yi ajalin wani jami'in hukumar Kwastam a jihar Katsina bayan ya harbi wani daga cikin fasinjojin a karamar hukumar Kaita da ke jihar.
Gwamnatin jihar Katsina ta sha alwashin magance tsaro daga jihar ga kauyukan da suka fi matsalar tsaro a jihar. Gwamna Radda ya ce za su dakile tsaron
Hukumomi a jihar Katsina sun rufe gidajen mai uku, tare da kama wasu mutum goma da ake zargin suna sayarwa yan bindiga man fetur har cikin daji. Za a dauki mataki
A ranar Laraba, 15 ga Afrilu, gwamnan jihar Katsina, Dikko Umaru Radda ya amince da nadin Alhaji Falalu Bawale a matsayin shugaban ma'aikatana jihar.
Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Radda ya bayyana cewa ya cika dukkanin alkawuran da ya daukarwa al'ummar jihar Katsina a lokacin yakin neman zabe.
Katsina
Samu kari