Katsina
Farfesa Sanusi Mamman, Shugaban jami’ar Umaru Musa Yar’Adua da ke Jihar Katsina, ya yi barzanar korar budurwarsa daga jami’ar idan har ta nuna ta san shi kamar
Sakamakon hauhawar ta’addanci a fadin jihar Katsina manoma da dama sun hakura da noma gonakin su sakamakon yadda ‘yan bindiga suka tilasta musu biyan haraji.
Kungiyar mafarautan Najeriya, NHC, reshen jihar Katsina da ke arewa maso yamma ta yanke shawarar taimaka wa gwamnatin jihar yaki da ta’addanci a fadin jihar.
Hukumar kwastam ta kasa, NSC,ta kwace babura 202 daga wasu da take zargi da zama 'yan bindiga da masu taimakonsu a jihar Katsina tsakanin watan Augusta,Satumba.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari, ya bukaci dakarun soji su buɗe wa yan bindiga wuta babu sassauci ko da kuwa sun shiga cikin mutanen da babu ruwansu.
Gwamnan jihar Katsina, Aminu Bello Masari ya bayyana yadda 'yan bindiga suka fara shiga damuwa dalilin matakan da gwamnatinsa ta dauka a kwannan nan a jihar.
Dan majalisar wakilai daga jihar Kano, Haruna Isa Dederi, ya koka kan yadda yan bindigan dake tserowa daga jihar Zamfara da Katsina suka fara kai hari Kano.
Rundunar 'yan sandan jihar Katsina ta yi ram da wani gurgu mai shekaru 22 mai suna Buhari Haruna daga karamar hukumar Kankia a kan zargin garkuwa da mutane.
Jirgin saman sojoji wanda ya ratsa dajin Rugu a Katsina ya tsorata wasu ‘yan bindiga wanda ya yi sanadiyyar tsirar mutane 20 daga cikin wadanda suka yi garkuwa.
Katsina
Samu kari