Katsina
Wani mummunan lamari ya faru a titin Katsina zuwa Dutsinma a ranar Asabar, 5 ga watan Disamba. Wasu abokai 2 suka mutu, bayan motarsu ta kama da wuta kurmus.
Dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben cike gurbi na dan majalisar jiha mai wakiltan Bakori a Katsina ya yi nasara inda ya lallasa PDP.
Rundunar Operation Sahel Sanity wacce take a karamar hukumar Faskari dake jihar Katsina, ta kashe fiye da 'yan ta'adda 12, sannan ta damke wasu akalla wasu 26.
Manoma suna fuskantar rashin tsaro da kisan wulakanci a arewacin Najeriya. Don yanzu ba a garkuwa da mutane kadai 'yan ta'adda suka tsaya ba, har da kisan kuwa.
Wata dambarwa ta faru a tashar mota ta Kwannawa da ke karamar hukumar Dange-Shuni a jihar Sokoto bayan da wani direba ya shaida wanda ya yi garkuwa da shi a cik
Masarautar Katsina karkashin jagorancin mai martaba Alhaji Abdulmumini Kabir Usman, ta nada sabbin hakimai guda bakwai a ranar Asabar, 28 ga watan Nuwamba.
Jami'an tsaro na farin kaya na jihar Katsina sun damki wani miji da matarsa da muyagun makamai. Ana zargin Usman Shehu da matarsa Aisha Abubakar da ta'addanci.
Rundunar ta kuma kawar da yan ta'adda 67 a dajin Birnin Kogo da ke Katsina, sun kuma kawar da wasu 15 a dajin Ajjah da ke Zamfara. Da ya ke bayyana haka a rana
Akalla malaman makarantun firamare da na sakandare 4,250 gwamnatin jihar Katsina ta horar tsakanin 2015 zuwa yanzu. Duk da haka, S-Power tana kara horar da su.
Katsina
Samu kari